"…Mutane suna bukatar su samu ‘orientation’ ne na addini; Kyakkayawan tarbiya na addini wanda mutum yake sadaukarwa don Allah. Ya zama ya siffanta da siffar da Allah Ta’ala ke yabon Ansar da cewa;
...وَيُؤْثِرُونَ عَلَىٰ أَنفُسِهِمْ وَلَوْ كَانَ بِهِمْ خَصَاصَةٌ ۚ...
“Wayu’usiruna ala anfusihim walau kana bihim kasasa.” (Hashr: 9)
‘Suna fifita wasunsu a kan kansu ko da suna da bukata.’
Yake kuma yabon wadanda suke fifita ‘isar’ a kan wasu. Yake cewa:
... وَمَن يُوقَ شُحَّ نَفْسِهِ فَأُولَٰئِكَ هُمُ الْمُفْلِحُونَ.
“Waman Yuqa shuhha nafsihi fa’ula’ika humul Muflihun.’ (Hashr: 9).
Wato “Wanda duk aka qi ma qoran kansa, to wadannan sune masu rabauta." Babban nasara shine a qi maka qoron kanka. Ma’ana ya zama baka ma kanka qoro.
-- Sheikh Ibraheem El'Zakzaky (H) a yayin Jawabin rufe mu'utar din sisters a Zaria shekarar kafin waqi'ah 20/09/2015
©️Ibraheem Sani
Fudiyyah Yankara
DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA
Shiga Group dinmu na Telegram Anan👉 MA'ASUMAH TV TELEGRAM
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/
DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN
@EMAIL: maasumalabari@gmail.com