@ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @
AMSA DAGA BAKIN IMAM ALI (A. S)
Umarni ne na Allah (T) cewa mu kasance masu tsayar da adalci cikin komai namu, magana ce ko aiki ko dai wani abu makamancin haka. Duk wanda bai kasance mai adalci ba haqiqa ya fita daga cikin mutanen kirki.
Imam Ali (A. S) ya kawo wasu siffofi wadanda ke tabbatar da adalcin mutum cikin zantukansa kamar haka :
👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
قال الإمام علي بن أبي طالب(ع):
" مَنْ طَابَقَ سِرُّهُ عَلَانِيَتَهُ وَوَافَقَ فِعْلُهُ مَقَالَتَهُ فَهُوَ الَّذِي أَدَّى الْأَمَانَةَ وَتَحَقَّقَتْ عَدَالَتُهُ."
" DUK WANDA SIRRINSA (abinda ke cikin zuciyarsa) YAYI DAIDAI DA BAYYANENSA (ayyukansa na bayyane), KUMA AIKINSA YAYI DAIDAI DA MAGANARSA, TO, HAQIQA SHINE WANDA YA BAYAR DA AMANA (kamar yadda Allah ke so), KUMA ADALCINSA YA TABBATA. "
" One whose deed done in private matches what he does openly and whose actions are consistent with his speech, then he is the one who has fulfilled the trust and whose justice has been established. "
المصدر : غرر الحكم ودرر الكلم
YAA ALLAH KASA KYAWAWAN AYYUKANMU SU DACE DA ABUBUWAN DA MUKE FADA
🙏🏼🙏🏼🙏🏼🙏🏼🙏🏼🙏🏼🙏🏼🙏🏼🙏🏼🙏🏼🙏🏼🙏🏼🙏🏼
Daga wakilanmu na Bauchi zone.
Tare da ✍🏼Ado Isah.
(08137925034)
18th November, 2022/ 24th Rabi'us-Sani, 1444.
DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA
Shiga Group dinmu na Telegram Anan👉 MA'ASUMAH TV TELEGRAM
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/
DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN
@EMAIL: maasumalabari@gmail.com