Kadan Cikin Baitin wakar*
Ma'asumah Zara kina gani
Zuciyata ta Karye a Tun Sanda Nai miki Kyautar Rayuwa.
Aman In Kyale na sani Kuma inyi shiru ban damuwa,
Wallahi da Gaske na Sallama muku komai kofar Saduwaaa.
Ku kulani ina dada Magiya Wallahi Daku nayi Gaskuwa
Sauke ta Anan yanzu👇