Kar Kayi Wasa Halal Ɗinka

 

Sayyid Ibrahim Yaqoub Al Zakzaky H 

"Idan ba kai murna ba kayi farin ciki da Abinda Allah ya baka na halal ba, to lallai za ka yi bakin ciki da Abinda shaidan ya sa ka ka samu ta hanyar haram".


Babu abinda yakai cin halal dadi a duniya da lahira, ka ci halal ka saka halal ka kuma mori halal ta hanyar halal.


Kar kaga kamar idan kana wata karamar sana'a kaga kamar abun kunya ne, babu wayewa a cikin hakan.


Ka rike sana'ar ka komin ƙankantar ribar da kake samu, kana addu'a Allah sa maka albarka acikin ta, kuma ka guji cutar jama'a da cin hakkin su.


DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 




Shiga Group dinmu na Telegram Anan👉 MA'ASUMAH TV TELEGRAM




@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/




@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/




DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN




@EMAIL: maasumalabari@gmail.com






Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post