Jawabin Sayyida Nusaiba Ibrahim Zakzaky Wanda yadauki hankalin duniya.

 


-Nusaiba Ibrahim Elzakzaky.


Ba sunana musulma Yar shi,a ba ni musulma ce kawai ba wani suna da za a Dora bayan sunan musulunci duk wani suna da zai rarraba kan Al ummar musulmi zuwa kungiyoyi ko wani abu sabanin musulmi bai kamata mu (Al ummar musulmi) mu aminta da wannan sunan ba.. musuluncin da annabi muhammadu (s a w) ya zo dashi daya be tal


Mu musulmi bai kamata mu amince da sunaye irin su Dan shi a Dan sunna Dan darika dasauran su musulmin najeriya musulmin amerika musulmi Mai tsattsaura ko sassaukan ra ayi bada saran su.


Akwai mamaki daban takaici ganin yanda wasu Yan uwa ke kiran Abunda ya faru a Zaria dasunan kisan kiyashin Yan shi a Kai kace gwamnati ta Kai Mana Hari ne saboda muna bin mazhabar shi,a ne.ai akwai mutane masu bin mazhabar shi,a Amman ba akai masu harin ba.


Lokacin da aka fara wannan kira dayawan Yan uwa yan sunna ne Amma Kuma duk da haka gwamnati a wancen lokacin ma Bata gyalesuba tamasu duk irin Abunda take mana a yanzu kamu da kisa da saurasu.


Haka Kuma a wancen lokacin ma gwamnati naganinsu a matsayin bara zana gatsarinsu na duniya da zalunci saboda mene saboda suna yukurin ganin kawo karshen danniyar da suke ma Al umma.


Da ace zamuyi shuru a kan zaluncin da mahukunta keyi to da muma mun rayu lami lafiya bawata matsala da mun zauna lafiya zaman lafiyar da babu yanci Sai dai kunci.


Babana baitaba Kiran kansa da shugaban wata kungiya ba kuma bai kira harkar musulunci da kungiya ba babbar manufar harkar musulunci shi ne yukurin kawar da wannan tsarin na zalunci da danniya da aka dankara Mana a wannan kasar Kiran kuma bai takaitaba ga musulmi kadai ba aa har Wanda ba musulmi ba dama duk ko  daga Ina mutum yake Ana maraba dashi a wannan faskar.


Sannan koma a wace mazhaba mutum take bi to daga karshe dai gurin ko wannenmu shi ne yaga ya aikata addini irin addini manzon rahama (s.a.w.w).

@by Aliyos nepha 👈 dariya

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post