Hukumar Yan Sanda Sun Kama Matashi Mal Suna Aminullahi Bisa Zargin Rashin Kunya ga Uwargidan Shugaban kasa Muhammadu Buharl
Hukumar Yan Sanda Sunyi awun gaba da wani Matashi Mai Suna Aminullahi bisa zargin rashin kunya wa Uwargidan Shugaban kasa Aisha Buhari a kafar Twitter.
Wannan Matashin yayi rubutu a kafar Twitter inda ya Sanya hoton Aisha ya ce," oho su Aisha Buhari an ci kudin talaka anyi bul-bul,
Tags:
Labaran Duniya