Idan Muka Yi Wasa Da Sakaci Da Da'awar Malam Zakzaky (h) Wadanda Muke Yiwa Gani-Gani Ne Zasu Zo A Yi Dasu...!!! -Umar Hassan Gololo

 


... Umar Hassan Gololo...

0

Hatta a cikin 'Yan-uwa Almajiran Malam Zakzaky(H) ana samun irin wannan rudu da shirmen na ganin ai wannan da'awar ta Hausawa ce ko ta Arewa. 

Na taba yin wani rubutu nake cewa ina tabbatar mana Wallahi idan muka yi sako-sako da wannan da'awar to akwai Miliyoyin mutanen da sai sun amshi musulunci a hannun Malam Zakzaky(H) Sannan su cigaba da gwagwarmayar Tabbatar addinin musulunci a Nigeria karkashin jagorancinsa. 



Muna rokon Allahu Ta'ala ya Tabbatar damu karkashin jagorancin Malam Zakzaky(H) yayi amfani damu wajen tabbatar addininsa, kada mu zama fitina ga wasu kada wasu su zama fitina a garemu Alfarmar Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi wa Alihi wa sallam.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post