Dauko Wakar Mawakin farko a gwagwarmaya Abbas jega, yanzu anan

Kasancewa Damu a Shafin mu na Telgram 👇👇


MAHIMMANCIN TALLATA WAKAR KA A SHAFIN MA'ASUMAH NIGERIA NEWS UPDATE 1- Maasuma.Com.ng a yanzu yazama kampani me zaman kansa wanda Ba kamar ragowar wbsite ba MA'ASUMAH yana daya daga cikin site guda goma da suka shara a Arewacin Nigeria , kai bama iya Nigeria har makotan kashashe kamar su Nijar ,chadi , Mali , kamaru , Sudan da sauran kashashen da ake amfani da yaran hausa. Idan aka dorama wakarka ko video ko labari ko comedy zai kasance a kan website namu da kuma kan google da rogowar mahangar samun labarai yayinda anasa sunan ka zaa sameta. Shine mutane zasu samu damar samun wakokinka cikin sauki musamman wanda suke kasashen waje dama na gida najeriya. 2-Wakokinka zasu shiga inda baka taba tunanin za suje ba kuma da izinin Allah zaka fito kowa yasanka idan Allah yayi kuma idan kanayiwa mutane abinda suke buqata acikin wakokinka, Ko Kuma Kuna Isar da Sako Fiye yadda yakamata A Masu Wakokin Bege Da Sauran su. Musamman mu mawakan hausa, Ba mu iya bada wakokinmu ga masu shafin yanar gizo domin su tallatamana su ga jama’a. _Tallata wakoki a shafin yanar gizo yana da m Muhimmanci ga mawaka kuma zai baka kwarin gwaiwar wajan fitar da wakoki Domin Sako Na Isa Inda yakamata, kuma ga hakane idan Yan kasuwa sukaji mutane na son wakokinka zasu nemeka domin suyi album din wakokinka. 4-Saboda rashin tallata wakoki Yasa Mafi Yawan Mawakan mu ba a sansuba kuma gashi sun iya waka Sun kware Fiye da Yadda ake Tunane. Domin Tallata Maka Wakar ka Zaka Iya Turo Mana Wakar ka Ta WhatsApp ta Wannan Number 08149993999 ko ta Email Din Wakilinmu mdanmasaniskff@gmail.com Sunanka: Sunan Wakar: Photon ka:- Mungode da Ziyartar Shafin Ma'asumah Domin Bukatar a Saka Maku Naka/Ki Wakokin ko Wa'azoji ko Wasu Muhimman Abubuwa, Hanzarta yimana magana Ta Whatsapp a Wannan number 08149993999 Yanzu @Mas'udu Dan Masani Shinkafi 08149993999

2 Comments


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post