Tab paracetamol 500mg BP
Inj paracetamol 300mg/ml
Syrup paracetamol 125mg/5mls
Drop paracetamol 60/1drop
Da yawan gaske wannan magani da ake gani a sama na haifar da dinbin matsaloli lokacin da muke anfani dashi,lokacin da muke tunani baida wata illa lokacin da muke daukan sa ba wani magani ba,
Banbarar paracetamol,bayar da paracetamol ga wandanda Basu Dave abawa ba na haifar da matsalar da sai bayan shekarun a iya Gane illar
Kubar bayar da kwayoyin paracetamol na manya ga Yara yan kasa da shekara 5
Ku Dena bayar da kwayoyin paracetamol ga Yara yan kasa da shekara 5
Tags:
Cuta da Magani