Bayan tashi daga wasan yau da suka buga su da ƙasar turawan Wales, sai yar jarida take masa tambaya, ko me zaice dangane da abinda yake faruwa a Iran?
Sai yace da ita, nan ba muhallin wannan tambayar bane. Meyasa baki tambayi sauran kwaca-kwacan ba, musamman na Ingila da Amurka akan Afghanistan?
Muhd Bala Afuwa
Tags:
Labarin wasanni