BAMU YARDA DA CEWA KOWANE FAJIRIN SHUGABA AKE BI BA_Shaikh Ibraheem Zakzaky (h)

 


"Mu ne Husainiyawa, ba mu yarda da cewa kowane Fajirin Shugaba ake bi ba, mun ce Labbaika Ya Husain! Kowa ya yi aiki a kan abin da ya yarda masa, ku yi naku mu yi namu, gobe Kiyama kowa zai kasance a bangaren da ya kasance. Amma don ku sani, mun ayyana tawayenmu gare ku da shugabanninku. Mun Mika wulayarmu ga Sahibuz Zaman, jikan wannan Husain din da aka kashe. Kuma muna nan muna dago 'Thaura' din Imam Husain har zuwa lokacin da wannan Imami Ma'asumi (AJ) wanda insha Allah da bayyanar sa mulkin Manzon Allah zai kafu daram, tutar La'ilaha Illallahu Muhammadu Rasulullahi za ta filfila da dukkan ma'anar ta."


— Shaikh Ibraheem Zakzaky a rufe Muzaharar Ashura 1429.

DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 

Shiga Group dinmu na Telegram Anan👉 MA'ASUMAH TV TELEGRAM

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/

DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN

@EMAIL: maasumalabari@gmail.com


Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post