Kar ka bari ka rayu kai ba mai kudi ba banlantana ka yi infaki ka taimaki Addini da bayin Allah! Sannan kuma ka rayu kai ba Dalibin Ilimi ba banlantana kayi hidima wa Addini ka rayu a matsayin Malami mai karantar da Ilimomi ba!
-Sheikh Adamu Tsoho
Tags:
Hotuna