"...... A ganka a ga siffar addini, a yi magana da kai a ji maganar addini, a yi hulda da kai a ga addini. A ga kai mai gaskiya ne mai rikon amana ne, mai kawaici ne, mai Dattaku ne, mai kunya ne, mai dabi’o’i kyawawan, yawwa.
Manzan Allah yana cewa; “an aiko ni ne don na cika kyawawan dabi’u.” Kyawawan dabi’a shi ne muhimmin abu, shi ne mutum, shi ne kai a nan duniya, shi ne kai a kabari shi ne kai a lahira.”
Cewar Sheik ibraheem Zakzaky (H)
1 ga watan Rabi'ul Awwal, 1436
23, December , 2014
Daga group din TAFSEER DA JAWABAN JAGORA
DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA
Shiga Group dinmu na Telegram Anan👉 MA'ASUMAH TV TELEGRAM
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/
DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN
@EMAIL: maasumalabari@gmail.com