Sayyid Ibrahim Zakzaky {H} |
"Laifi (Zunubi) Idan a ka boye shi ba zai cutar da kowa ba, sai ma'abocin laifin, amma Idan a ka bayyanashi ba tare da an yi inkari ba sai kowa ya cutu (Ma'ana sai ta shafi kowa), Saboda haka ne a ke karɓar zahirin munafukai a kan abin da suka nuna, abin da kuma suka ɓoye a ke bar wa Allah Maɗaukakin Sarki, saɓanin wanda ya bayyana kafurcinsa."
DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA
Shiga Group dinmu na Telegram Anan👉 MA'ASUMAH TV TELEGRAM
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/
DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN
@EMAIL: maasumalabari@gmail.com