Hausawa suka ce Gyara kayan ka...
DAGA CIKIN KOYARWAR SHEIKH ZAKZAKY (H)
—Sheikh Mukhtar Sahabi yake cewa;
"Muna zaune gidan yari wasu suka je ziyara, suka ce wai ya aka yi kullum in suka zo ziyara sai suga waɗannan sun riga su zuwa (Dani da Dr. Mustapha)? Da yake muna special class na gidan yari ɗin. Akwai kuma inda ake ce masa special class a gidan yari, sai wane da wane (amma fa a gidan yari). To sai suka ce wai me yasa kullum suka so ziyara sai suga mu mun riga su? Aka ce to ay wannan gidan yari suke! A gidan yari? (Maziyartan suka tambaya) To amma gasu nan fess!"
DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA
Shiga Group dinmu na Telegram Anan👉 MA'ASUMAH TV TELEGRAM
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/
DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN
@EMAIL: maasumalabari@gmail.com
"To muna tare da Malam Zakzaky ne dole mu zama fes.Saboda tun a da, duk 'yan uwan sun sani ma Malam (H) yace ko rigan ka ɗaya ka wanke ta ka goge ta, kasa mata bula in fara ce, ka goge ka yi wanka, ka shafa basilin, in kana da gemu ka taje. In sister ce ta wanke Hijabin ta, ta goge, ta sa ta fito mumina haka ake so."
–Sheikh Mukhtar Sahabi a wajen Mu'utamar AM da aka gabatar a shekarar 2014 a garin Lafia Jos Zone.