Shaikh Ahmad Yashi yace: Shakh Turi Ya taba Fada Mana Cewar :-

 


Nasir Isa Ali

------

Shakh Turi ya taba fada mana cewar "wallahil azeem idan jagoranmu shaikh Zakzaky (H) zai fada min cewar "daga yau wazifarka a wannan harkar itace ka rika bi kana tsince ledar pure water idan yan'uwa sun sha ruwa sun jefar a wajen programme, shaikh Shakh Turi yace "wallahil azeem ina mai tabbatar muku da cewar daga ranar zan fara aikatawa domin bin umurnin jagora.


Ni wallahi ban taba ganin muridi mai sallamawa shehinsa kamar shaikh Turi ba. Wannan iya gaskiya nake fada muku.


Shaikh Ahmad Yashi a wajen birth day din Shakh Shaheed Muhammad Mahmud Turi  (qss) a Kano yau.



DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/

DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN

@EMAIL: maasumalabari@gmail.com

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post