Da yammacin Jiya Lahadi Yan uwa Musulmi Almajiran Shaikh Ibraheem Ya'aqoub Zakzaky (H) na garin Shinkafi Dake Jihar Zamfara Suka gabatar da Mauludeen Fiyayyen halitta Manzon Allah Muhammad Bn Abdullahi (S)
Ga Yadda Muzaharar Ta Gudana acikin Hotuna
Credit Photo: Fatima Boutique
DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/
DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN
@EMAIL: maasumalabari@gmail.com
Tags:
Munasabobi