Kashedin ka Da Ka Sakankance Ka Ƙi Yin Aiki

  • Sayyid Ibrahim El–Zakzaky [H]

"Da yawa daga cikin jahilai sun dogara a kan rahamar Allah da afuwansa, da karamcinsa sai suka tozartar da umarninsa da haninsa(su yi ta abin da suka ga dama, suna fadin ai Allah mai afuwa ne), sun manta cewa kuma Shi mai tsananin uquba ne, kuma ba a mayar da azabarsa daga mutane masu laifi. Saboda haka wanda ya dogara ga afuwan Allah ya doge a kan zunubi to shi kaman kangararre ne."

DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 

Shiga Group dinmu na Telegram Anan👉 MA'ASUMAH TV TELEGRAM

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/

DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN

@EMAIL: maasumalabari@gmail.com

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post