Kasar Iran Tana Ci Gaba Da Bunkasa Shu'uman Makamai Kirar Cikin Gida.




Bin Muhammad

 2022-10-25 KD


Rahotanni Dasuke Fitowa Daga Kasar Iran Sun Nuna Cewa Kasar Ta Iran Tacigaba Da Kera Shu'uman Makami Kirar Cikin Kasar Ta Iran.


Wani Sabon Makami Da Kasar Ta Iran Takera Mesuna (Yaseen) Yakasance Maicin Hadarin Gaske Domin Yanakaiwa Inda Aka Turashi Kaitsaye.


Idan Bazamu Mantabab Cikin Wannan Satin Shugaban Kasar Ukraine Yayi Korafi Akan Cewa Cikin Tsakiyar Dare sunajin Rurin Jirage Marasa Matuka Na Yaki Kirar Kasar Iran Wanda Kasar Rasha Take Yakar Kasar Ukraine Din Dasu.


Sannan Kwanakin Baya Kasar Amurka Tabawa Kasar Israel Wani Jirgin Yaki Wanda Kasar Ta Amurka Take Jidashi Amma Saigashi Wani Shu'umin Makamin Iran Yatarwatsa Wannan Jirgin Na Amurka Wanda Hakan Yatsorata Kasar Amurka.


Yanzu Dai Kasar Rasha Tana Cigaba Da Siyan Jiragen Yaki Marasa Matuki Daga Kasar Iran Domin Kare Kanta Daga Yakin Datakeyi Da Kasar Ukraine.


Sababbin Makaman Wanda Kasar Iran Din Takera Cikin Wannan Lokacin Sune ( Shaheed Qaseem Suleimani ) Da ( Mahdi)  (Qassam) Da ( Izalul ) Dakuma ( Yaseen )





Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post