Kar kaga me kuɗi ka Ɗauka yana Jin Daɗin Duniya Ƙarya yake yi ..!!!



—Sayyid Shaheed Ahmad Ibraheem Zakzaky

—Rubutawa: Ibraheem Y. Ibraheem


"Nake cewa: Me neman jin daɗin Duniya kar kaga me kuɗi ka ɗauka wai yana Jin daɗin Duniya Ƙarya yake yi. Duk wanda ka gani a Duniyar nan anzo a Gwada shi ne. Kamar yadda ko wannen mu anan Gurin da nake Maganar nan yasan cewa: yana da wata matsala da take damun shi a Halin yanzu, ko wane Ɗayan mu (Age And Individual) banda ƙananan Yara."


"Ƙila Ƙananan Yara Suga Duniyar lafiya lau ba wata matsala, Amma da ka fara Girma dole kana da wasu Matsaloli dake damunka sunci gaba da ƙaruwa kenan Har lokacin da zaka bar Duniya. Saboda Jarabawa ne, da me kuɗin da me neman Jin Daɗin basu taɓa jin Daɗin Duniya ba.To kai kanaso kaji Daɗin Duniya ne ka Rasa lahira? Yanzu Misali: Gamu anan Gurin wanene Rayuwar sa ta Mishi dedai.?"


Ka faɗa. ka cika a aikace, ka sauya tunanin ɗinbun matasa akan sadaukar da rayuwa akan Tabbatar addini ba'a bakin komai yake ba, Shine ribar ka ka mutu akan abin da kayi imani akwai. 

  

        #1444H2022

#HappybirthdaySirAhmad

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post