Duk Da Sukar Da Ake Ma 'Yan'uwa ('Yan Shi'a) da Jagoran Su Sheikh Ibraheem Zakzaky (h), ko A Jikin Su..!! Ko miyasa Wannan ???

 


Idan kuna bibiyar da'awar Sayyid Zakzaky (H) za ku riqa cin karo da soke-soke da muyagun kalmomi daga bakunan al'umma kan 'yan'uwaamma ko a jikinmu.   

TO GA DALILIN DA YASA KUKE GANINMU A HAKA.   Manzon Allah (S.A.W.W) yace: " LAA TAZAALU 'DAA'IFATUN MIN UMMATIY ZAAHIREENA ALAL HAQQI, LAA YADHURRUHUM MAN KHAZALAHUM WALAA MAN KHAALAFAHUM HATTAA YA'ATIYA AMRUL-LAHI WAHUM KAZALIKA "==" Wata jama'a daga al'ummata ba zata gushe ba tana kan gaskiya, wanda ya cutar dasu ma ba zasu cutu ba, haka ma wanda ya sa6a musu har al'amarin Allah yazo suna nan kamar haka ".     -Bukhari, Hadith:125.     -Muslim, Al-Imaarat Hadith:170.     -Tirmidhi, Hadith:2229.    -Abu Dawud Babun Fitani J:1.     -Ibn Majah, J:6.     


TO, KIRAN DA ZAN YIWA 'YAN'UWA ANAN SHINE ACI GABA DA JURIYA DA KUMA KAUDA KAI DAGA DUKKAN WASU MIYAGU.   (Who errect should never injure you if you are rightly guided).

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post