Dangane Da Sakin Aure; Ga Abun da Shaikh Zakzaky Yake Cewa:-



 "Da ina da iko, to da na sa wata ƙa’ida a sakin aure, idan mutum zai saki matarsa, sai an sa rana, ya buga katin gayyata ya raba, an yi ta sanarwa a gidan rediyo, cewa wane ɗan wane, ya sa ranar kaza ga watan kaza a matsayin ranar da zai aikata abin nan da Allah Ta’ala ke ƙi. Wato Saki! A taru kamar yadda ake ɗaura aure, mai shela ya yi shela cewa; Ga wane ɗan wane, ba tare da jin kunyar Allah ba, ba tare da jin kunyar Manzon Allah (S) da Mala’iku da Muminai ba, zai aiwatar da abin nan da Allah ba ya so, wato zai saki matarsa!”


Madogara Daga: Littafin Sheikh Zakzaky Ikon Allah.


     Allah yaqarawa jagora lafaiya da kariya

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post