بسم الله الرحمن الرحيم
Innaa lillah wa innaa ilaihir raji’uun!
The terrorist attack at Ahmad bin Imam Musa (AS) that led to the martyrdom of over a dozen people including women and children shows the visceral enmity that bullying superpowers have towards the Islamic Republic of Iran and its people. This terrorist attack will only increase hatred for those who committed it.
Leader Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), offers his heartfelt condolences to Imam Khameini (H), the families of the victims, the entire residents of Shiraz, and the Iranian people as a whole.
May Allah heal the survivors who sustained various degrees of injuries, and blanket the martyrs with His bountiful mercy.
#ShirazAttack
@Szakzakyoffice
29/10/2022
Hausa:
بسم الله الرحمن الرحيم
Innaa lillah wa innaa ilaihir raji’uun!
Harin ta’addanci a haramin Ahmad bin Musa (a.s) da ya kai ga shahadar maza, mata da kananun yara, a garin Shiraz, ya nuna irin kiyayyar da karnukan farautar kasashe masu girman kai kewa juyin juya halin Musulunci da al’ummar Iran. Sakamakon wannan harin ba zai yi komai ba sai dada kyama ga wadanda suka aikata.
Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) na mika sakon ta'aziyya ga Imam Khamene’i (H), iyalan wadanda suka rasa rayuka, mutanen Shiraz da dukkan al'ummar Iran. Allah Ta’ala ya ba da lafiya ga wadanda suka samu raunuka; ya lullube shahidan wannan hari da rahamar sa.
#ShirazAttack
@Szakzakyoffice
29/10/2022
DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA
Shiga Group dinmu na Telegram Anan👉 MA'ASUMAH TV TELEGRAM
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/
DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN
@EMAIL: maasumalabari@gmail.com