Abubuwan Da Mlm Zakzaky (h) Yace Ba'a Sayar Dasu A Kowace Irin Kasuwa....!!!!



...Umar Hassan Gololo...

Malam Zakzaky(H) yace Ka taba ganin shagon da ake sayar da gaskiya da rikon amana.?

Ko kuwa akwai wani super market da ake sayar da juriya da hakuri.?

Shin Wadannan tambayoyin da Malam Zakzaky(H) yayi suna da amsa kuwa.?

To a ina ya kamata mutum ya samu Wadannan kaddarorin masu tsadar gaske wadanda Annabawa da Salihan bayi suke ado da su.?

A ina mutum zai samu wurin da ake sayar da gaskiya da rikon amana,kyakkyawan zato,adalci,hakuri,juriya da sauransu.?

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post