KARRAMALLAHU WAJHAHU
,,,,,....ABUBUWA GUDA 3 WANDA AKABA ALIYU BN ABI DHALIB BA ABAWA ANNABI BA,,,,,,,....
Manzo (saww) yace YA ALI Allah yavaka abubuwa 3 wanda koni ba abawa su ba,
Manzo (saww) yace:
Allah yavaka FATIMA (sa) matar da tapi dukan matan duniya matsayi awajan allah wato خير نساءالعالمين
Allah yavaka HASSAN DA HUSSAIN سيد شباب اهل الجنة
Shuwagabannin samarin aljanna "yayan davavu irinsu
Aqarshe Allah yavaka surukin da babu irinsa wato ni kaina (manzo kenan)
surukin manzo ai bekai manzo ba
LABBAIKA KARRAR LAISAL FARRAR
MUNANAN DARAM TAREDA WULAYANKA
Sajjad Aliyu Abdurrahman Rimin gado
08063414263... 09047553996
DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/
DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN
@EMAIL: maasumalabari@gmail.com
Labbaika Imami
ReplyDelete