'Yan uwa Musulmi Almajiran Sheikh Ibrahim Zakzaky (H) sun gabatar da khatama na zaman Wafatin Sayyida Fatimatuz Zahra (S) a garin Manumfashi.
Fitaccen Mawakin Imam Hussain (As) Malam Shamsuddin Fudiya shine ya sami bakuncin wannan gari mai tarin Albarka inda ya gabatar da Majlisi Aza na tsawon kwanaki biyu sannan ayau kwana na uku yayi khatamah.
Ga wasu ba'adi daga cikin Hotunan Program din.👇👇👇
~Almustapha A Abdullahi.
22/12/2021
Tags:
MUNASABAR ASHURA