An ci gaba da gudanar da taron tunawa da waki'ar Zariya a birnin Qum.
'Yan uwa almajirin Sayyid Zakzaky (H) da ke karatu a Iran sun shirya taron tunawa da kashe-kashen Zariya, wanda shugaban Najeriya, Criminal Buhari ya saka sojoji farmakar almajiran sa.
—19/jimada Ula/1443.
—24/December/2021
▪️A yayin da yan'uwa ke cigaba da sauraran jawabin Shaikh Abdullahi Belam daga kasar *Sayil'aj*
Danna nan don ganin cikakken bayani👇👇
Tags:
MUNASABAR ASHURA