Wata Sabuwar Wasika da Bello Turji Shugaban Yan Ta'addan Arewacin Nigeria wanda Yayi Kaurin Suna Wajen Fyade,Garkuwa Da mutane, Satar Shanu, tare da Kashe mutane ba tare da Hakki ba, Da wasu Sassan Ta'addanci da yake aikatawa.
Ya aiko Wasika zuwa Ga Sarkin Karamar Hukumar mulki ta Shinkafi dake Jihar Zamfara Domin Neman Sulhu Tsakaninai Da Mutanen arewacin Nigeria,
Kamar yadda Akasani Bello Turjin Haifaffen Karamar Hukumar Mulkin Ta Shinkafi ne Shiyasa Ya Aiko Wasikar Zuwa Garin.
Wasikar dai Ta karkata ne Wajen Mika korafinshi Ga Sarkin Akan ahada sarakuna Da mayan malamai Da Manyan Masu Mulki na Kasar nan domin Ayi wannan Sulhu....
Inda ya bayyana Ajiye makamanshi da Kuma mikasu a Hannun yan Bindiga tare kuma da bayyana son zaman lafiya kamar yadda Akeyi a Shekarun Da Suka gabata...
Kamar yadda Wakilan Shafin Ma'asumah Nigeria News Update Dake Jihar Zamfara Suka aiko mana wasikar Mai Kwafi 3 uku.
Ga Kwafin Wasikar kuma Ku karanta kuji...
A guji Hakkin Mallaka
www.maasumah.com.ng