Wani Albishir Daga Jagora




"Ba zan yanke magana ba sai na yi mana albishir, alamomin da muke gani, alamomi ne na bayyanar wanda da bayyanarsa ne za a samu mafita, wato Imam Mahdi (AF). To wadannan alamomi ne na bayyanar wannan lokaci, kuma dan Adam bai isa ya iya hanawa ba."


"Saboda haka sai mu ce albishirinku, ku yi duk abin da ku ke so ku yi, ku zartar da kulle-kullen da za ku kulla, kar ma ku saurara, insha Allah alheri zai zama gare Mu! Kuma insha Allah sai wannan addini ya tabbata ".


Wani bangare na Jawabin Maulana Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) da ya yi bayan kammala Muzaharar Maulidin Manzon Allah (S) a ranar 17 ga Rabi'ul Awwal 1433.


 -Sani Hamisu 

Wed August /4 /2021.



Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post