Wani Abu Dake Matukar Damuna Game da 'Yan Matan 'Karni na !!!
Ko Kunsan Idan Kalmomi Sun Fito Daga Zuciya Tabbas Zasu Shiga Zuciya, Amma Idan Sun Fito Daga Harshe baza Su Wuce Kunnuwa ba !!!
Idan Bakayi Fada Akan Abunda kake So ba, To Karkayi Kuka idan ka Rasa !!!
Miye Amfanin Zurfin Cikin Mata Tunda Cutar da Zuciya Yake, Suna Son ka Amma Fadar Haka Sai Tagagara, Ba Kunya bace Furta Kalmar so Ga Masoyi, Amma Kaskanci ne Shiga Soyayya Bakisan Hakkin ta ba !!!
Da Yawan Yan Samari ko Mazajen Aure Suna Kuka da Yan matayen su, saboda ko a wayar Hannu (Salula) Samari ne ke ta Zuba Hira Yan Matan Sai Cewa Suke , Nagode,,, Ko ??,, Hmmm,
Idan kace I love you Sai Su ce Nagode.
Idan kayabe ta Sai Tace HMMM,
Idan kace Bye bye Sai Tace ok....!!!
Darajar Kalmar Daya Tak da Zata sanyaya Zuciyar Mijinki ko Saurayin ki Zata iya Siya Miki Abaya da Duk a bunda Zaki samu a matsayin Tukwici...
Mu Girmama masoyan mu da Soyayyar Gaskiya da Amana Yan Uwana Mata .....
Musa Ilimi na Addini da wayewar Da addininmu ya koya Mana Wajen sanyaya Zuciyar Mazajen mu....
Samarin mu ne Jarin mu Amma Bana kudi ko kwace Abun Hannun su da sunan anko ko wata bukata ba ...!!!
@Dan Masani ne, 08149993999