Rashin tsaro: Sai Yanzu Al-ummar Garin Zariya suka san ana Kashe-Kashe a Zariya



Daga Wakilinmu Auwal Adam Sidi Zaria  


Jiya Litinin 15/06/2021 anyi wata sanarwa a cikin Garin Zaria inda ake bin sako da lungu ana fadin "Wai yau za'ayi Sallah da kunut domin Zaria ta samu Zaman lafiya akan Ta'addancin da ya shigo har cikin gari inji Malaman Kusfa"  

Sabo da abu ya shigo cikin Kusfa antabosu 



Abu yazo kansu dole su Kira addu'a ta Gaugawa

Yau kimanin Shekara Biyar da Suka gabata anyi kisan Kiyashi a garin Zaria wanda ba'ataba yin irinshiba ankwashi Kwanaki kusan Uku ana Kashe Mutanan da basujiba basu ganiba anyi masu kisan da bana tausayiba sannan bayan haka aka Kama Sheikh Ibrahim Zakzaky tare da mabiyansa da dama bayan sun Kashe mutum Sama da dubu duk kukayi Murna kuna fadin cewa wai "su suka jawowa kansu wannan abu Sun tarewa shugaban Sojoji hanya ne ai duk wanda ya jawo Musifa kanshi zata tsaya" da masu Murna sunayi tsalle an Kashe Yan shi'a 

Duk a lokacin babu wanda ya futo ya fadawa Duniya abun da akayiwa Sheikh Ibrahim Zakzaky da Almajiransa ba dai dai baku Kira mutane zuwa yin kunuti ba sai da abu yazo kanku bama akashe Mutanan da suka kai yawan Yan shi'a ba amma kun tayar da hankalinku kanku kuna fadin Musifa ta shigo cikin gari a Kiyasin wanda aka Kashe basukai iya adadin Yan shi'an da aka kashe ba akai biznesu a rami daya. 

Wannan tsaban rashin kunya ne wallahi tallahi wannan abu kadan aka gani madaman bazo kuzo mu marawa sheikh Sheikh Ibrahim Zakzaky baya ba wallahi baku fara ganin kashe kashe ba

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post