Mutum 10 Nake Nema Masu Son Zama Photographer !!!

 


Kamar yadda Nake koyar da Wasu Adadin Wasu Mutane Wani Abu Dana Iya Q Kowace Shekara a Karkashin Shafin Nan na MA'ASUMAH NIGERIA NEWS UPDATE, 


Hakama Bana ma Zan Koyar Da Mut Goma Yadda Zasu Zama Photographer Da izinin Allah.  A Dandalin Sada Zumunta na WhatsApp


Wadannan Mutane Zan Zabe su ne daga Yau Zuwa Kwana Goma, Ma'ana karshen Wannan watan,  daga Yau 20-Jun-2021 Zuwa 30-Jun-2021 


Duk Wanda Allah yasa da Rabon Shi Zai kasance Aciki..

Ku bibiyi Shafin DAN MASANI EDITOR Dake Facebook ku Mika sunan ku,  Domin acan za'a fitar da sunayen 

Idan kana bukatar Shiga Shafin Danna Nan DAN MASANI EDITOR 


Allah yabamu sa'ar Farawa da kammalawa kamar yadda ya bamu sa'a a Shekarun Baya 

Mas'udu Dan Masani Shinkafi 08149993999

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post