@ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @
GASKIYA TA BAYYANA SAI DAI A QI TA
Cigaba :-
قَالَ: أَنْشُدُكَ بِاللَّهِ أَنَا الْمُجِيبُ لِرَسُولِ اللَّهِ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَ آلِهِ وَ سَلَّمَ قَبْلَ ذُكْرَانِ الْمُسْلِمِينَ، أَمْ أَنْتَ؟
قَالَ: بَلْ أَنْتَ.
قَالَ: فَأَنْشُدُكَ بِاللَّهِ أَنَا الْأَذَانُ لِأَهْلِ الْمَوْسِمِ وَ لِجَمِيعِ الْأُمَّةِ بِسُورَةِ بَرَاءَةَ، أَمْ أَنْتَ؟!
قَالَ: بَلْ أَنْتَ.
قَالَ: فَأَنْشُدُكَ بِاللَّهِ أَنَا وَقَيْتُ رَسُولَ اللَّهِ بِنَفْسِي يَوْمَ الْغَارِ، أَمْ أَنْتَ؟
قَالَ: بَلْ أَنْتَ.
قَالَ: فَأَنْشُدُكَ بِاللَّهِ أَ لِيَ الْوَلَايَةُ مِنَ اللَّهِ مَعَ وَلَايَةِ رَسُولِهِ فِي آيَةِ زَكَاةِ الْخَاتَمِ، أَمْ لَكَ؟
قَالَ: بَلْ لَكَ.
قَالَ: فَأَنْشُدُكَ بِاللَّهِ أَنَا الْمَوْلَى لَكَ وَ لِكُلِّ مُسْلِمٍ بِحَدِيثِ النَّبِيِّ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَ آلِهِ يَوْمَ الْغَدِيرِ، أَمْ أَنْتَ؟
قَالَ: بَلْ أَنْتَ.
قَالَ: فَأَنْشُدُكَ بِاللَّهِ أَ لِيَ الْوِزَارَةُ مِنْ رَسُولِ اللَّهِ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَ آلِهِ وَ الْمَثَلُ مِنْ هَارُونَ وَ مُوسَى، أَمْ لَكَ؟
قَالَ: بَلْ لَكَ.
(Imam Ali) yace;
" INA HADAKA DA ALLAH ! NINE WANDA NA AMSAWA MANZON ALLAH (S. A. W. W) (kiransa) KAFIN MAZAJEN MUSULMI KO KUMA KAINE ?"
Abubakar yace;
" A'A, KAI NE ."
Imam yace;
" INA HADAKA DA ALLAH ! NINE MAI YIN KIRA GA DUKKAN AL'UMMA A AIKIN HAJJI (na farko) DAKE SURATUL-BARA'A KO KUMA KAINE ?"
Yace; " A'A, KAI NE ."
Yace; " INA HADAKA DA ALLAH ! NINE WANDA NA TSERATAR DA MANZON ALLAH (S. A. W. W) RAINA A RANAR KOGO KO KUMA KAINE ?"
Yace; " A'A, KAI NE ."
Yace; " INA HADAKA DA ALLAH ! NINE WILAYATA TAZO DAGA ALLAH TARE DA WILAYAR MANZONSA (S. A. W. W) A AYAR ZAKKAR ZOBE KO KUMA KAINE ?"
Yace; " A'A, KAI NA ."
Yace; " INA HADAKA DA ALLAH ! NINE MAJIBINCIN AL'AMARINKA DA KUMA DUKKAN MUSULMI TA HANYAR HADISIN RANAR GHADEER KO KUMA KAINE ?"
Yace; "A'A, KAI NE. "
Yace; " INA HADAKA DA ALLAH! NINE WAZIRANTAKA TA DAGA MANZON ALLAH (S. A. W. W) TAZO DA MISALIN HARUNA WAJEN MUSA KO KUMA KAINE ?"
Yace; " A'A, GARE KA NE . "
قَالَ: فَأَنْشُدُكَ بِاللَّهِ أَنْتَ الْفَتَى الَّذِي نُودِيَ مِنَ السَّمَاءِ: لَا سَيْفَ إِلَّا ذُو
الْفَقَارِ وَ لَا فَتَى إِلَّا عَلِيٌ، أَمْ أَنَا؟
قَالَ: بَلْ أَنْتَ.
قَالَ: فَأَنْشُدُكَ بِاللَّهِ أَنْتَ الَّذِي رُدَّتْ لَهُ الشَّمْسُ لِوَقْتِ صَلَاتِهِ فَصَلَّاهَا ثُمَّ تَوَارَتْ[37]، أَمْ أَنَا؟
قَالَ: بَلْ أَنْتَ.
قَالَ: فَأَنْشُدُكَ بِاللَّهِ أَنْتَ الَّذِي حَبَاكَ رَسُولُ اللَّهِ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَ آلِهِ بِرَايَتِهِ يَوْمَ خَيْبَرَ فَفَتَحَ اللَّهُ لَهُ[38]، أَمْ أَنَا؟
قَالَ: بَلْ أَنْتَ.
قَالَ: فَأَنْشُدُكَ بِاللَّهِ أَنْتَ الَّذِي نَفَّسْتَ عَنْ رَسُولِ اللَّهِ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَ آلِهِ كُرْبَتَهُ
وَ عَنِ الْمُسْلِمِينَ بِقَتْلِ عَمْرِو بْنِ عَبْدِ وُدٍّ، أَوْ أَنَا؟
قَالَ: بَلْ أَنْتَ .
" INA HADAKA DA ALLAH " KAINE WANNAN MATASHIN NAN DA AKA KIRA DAGA SAMA : " BABU TAKOBI SAI ZUL-FIQAAR KUMA BABU MATASHI SAI ALIYU? "
Yace; " A'A KAINE. "
Yace; " INA HADAKA DA ALLAH ! KAINE WANNAN WANDA AKA DAWO MASA DA RANA DON LOKACIN SALLAH KUMA YA SALLACE TA SA'AN NAN TA KOMA TA FADI KO KUMA NINE ?"
Yace : "A'A, KAINE. "
Yace : " INA HADAKA DA ALLAH ! SHIN, KAINE WANNAN WANDA MANZON ALLAH (S.A.W.W) YA SOKA DA TUTARSA RANAR KHAIBAR KUMA ALLAH YAYI MASA BUDI KO KUMA NINE ?"
Yace : " A'A, KAINE. "
Yace : " INA HADAKA DA ALLAH ! KAINE WANNAN WANDA YA YAYEWA MANZON ALLAH (S. A. W. W) DA KUMA MUSULMI BAQIN CIKI TA HANYAR KASHE AMRU BN ABDUL-WUD KO KUMA NINE ?"
Yace : " A'A, KAINE. "
بحار الأنوار (ط - بيروت)، ج29، ص: 9
Za mu taqaita anan insha Allahu zuwa kan wasu abubuwa na dabam.
Daga wakilanmu na Bauchi zone.
Tare da ✍🏽Ado Isah Guda.
(08137925034)
6th June, 2021/ 26th Shawwal, 1442.