🇳🇬 Ma'asumah Nigeria News Updates tare da wakilinsu
Umary Commissioner Azare
*01* : A ranar Annabin (S) ya Aure sayyida zainab bint jahshin (R A)
*01* :haihuwar kanwar imam Ridha, sayyida Fatima ma'asumah(S)
*11*: haifuwar khalifah annabin (s) na 8 imam aliyu Ridah(As)
*19*: haihuwar Annabi ishak Dan Annabi Ibrahim(AS)
*23*: shahadar Annabin Allah mujahidi, Annabi Armaya'u(AS)
*23*: shahadar imam aliyu Ridah (AS)a zance mafi inganci
*24*: haihuwar manyan annabawa biyu, Ibrahim (AS) da isah(AS)
*25*: A ranar ne Allah ya shinfida kasa a duniya ( Dahwil-ardh)
*27*: wafatin babban sahabi mai daraja , Abu zarril ghifariy (RA)
*30*: shahadar khalifah Annabi(S) na 9 imam Muhammad jawad (AS).