Zaqaquran Mabiya Sayyid Zakzaky, Sun Jaddada Kira Ga Gwamnatin Najeriya Ta Saki Shehin Malamin Da Matarsa Malama Zeenah, A Wuse Market Abuja


 

Daga Sa'id Haruna 


Muzaharar Free Zakzaky(H) da Mai dakinshi malama Zeenatuddeen daga Wuse Market Abuja, cikin kwanakin karshen watan Ramadan Albarkacin wannan kwanakin da wannan mai Al-barka 'yan uwa Al-majiran Sayyid Zakzaky(H) 'yan Abuja Struggle sunkara kaimin addu'a da fafutukar ganin azzalimar Gwamnatin Criminal Buhari ta saki Jagora Sayyid Zakzaky(H) dukda kara kaimin zalincinau na kisa da dauri bagudu ba ja baya Free Zakzaky dole.





Gwamnati Nigeria ta kashe 'ya'yan Sayyid Zakzaky(H) 6 da Al-majiranshi sama da 1000 sun kona wasu darai sunrufe wasu darai kabarin bai daya kuma suna tsare dashi bisa zalinci cikin matsanan ciyar rashin lafiya koto tace susakeshi sunki. Allah kagaggauta Rusa azzalimai da zalinci.

#Criminal_Buhari_Free_Zakzaky_dole

11/05/2021


Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post