Yan Mu'assasatush-Shuhada Sun Kai Ziyara Gidan Su Shahid Aliyu Haidar Rinji Yau Lahadi


A Yau lahadi, wakilan mu'assasa na yankin Shahid Ammar sukai ziyarar gidan su Shahid Ali Haidar a Rinjin Gani, inda zaku iya iya ganin mahaifi da mahifiyarsa cikin hoto yayin ziyarar Shahidin dan nasu.
 


Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post