Hare-haren bama-bamai uku da ‘yan barandan ISIS da ke samun goyon bayan Amurka suka kashe‘ yan Shi’a 40+ a Kabul, Afghanistan
Ranar bakin ciki! Shia Kisan kare dangi wani babban shiri ne na yan ta'addan duniya, wahabiyawa masu kishin zub da jini da suke samun goyon bayan Saudiyya da Amurka.
Muna da yakinin kan wadannan yan uwanmu da aka kashe, mun riga mun san inda zasu nufa kasancewar su Shahidai na Gaskiya.
Kuma za mu ci gaba da Addu'a ga 'yan uwanmu da ake zalunta a Afghanistan.
Hoto: Jakar makarantan yaran da aka kashe a Afghanistan. Ya Allah!
#AlFatiha
Daga shafin Harun Elbinawi na twitter
Tags:
Labaran Duniya