Daga Wakilinmu
A yau wajen Tafsirin Alqur'ani ansamu wani bawan Allah maijin kan Shahidai mai neman Rahamar Allah da yalwar Arziki ya tallafawa Iyalan wadan da aka kashe a Tafarkin Allah Almajiran Sayyeed Ibrahim Zakzaky da kaya Sababbi, din kakku kala 750, Na Iyaye Mata Kala 250 dinkakku, na Matasa mata da Maza kala 250 dinkakku, Sai kayan Yara Maza da Mata kala 250 dinkakku sabbi.
Tabba wannan bawan Allah din yana son yalwar arziki da wadatar duniya da lahira, Allah ya saka masa da mafificin Alheri, ya yimasa albarka, yasa albarka cikin kasuwancin sa da iyalansa.
Tags:
Labaran Duniya