Video| Mabiya Shaikh Zakzaky suna bayar da gudummawar jini don mabukata. Wannan ya faru ne a ranar alhamis 29 ga Mayu 2021 a Asibitin Koyarwa na Jami'ar Abuja Gwagwalada Abuja yayin da suke bikin makon Imam na 2021.
#FreeZakzaky
Tags:
Labaran Duniya