Update: An Dage Shari'ar Shaikh Zakzaky Na Yau 25 Ga Watan Mayu, Zuwa Wani Lokaci
byBin Haroun Sigau Jr-
0
Shari'ar Shaikh Zakzaky da Malama Zeenah da aka dage a zuwa yau 25 ga Mayu, 2021 ba zai yiwu ba saboda yajin aikin Shari'a da ke gudana a faɗin ƙasa Najeriya.