Sayyid Zakzaky(H) ya aikewa 'yan Abuja Struggle da gabza gabzan kajin Sallah da kayan abincin Sallah dan hidinmtawa 'yan Abuja Struggle suma susha shagalin Sallah kamar kowa.
'Yan uwa muyi koyi da Jagoranmu Sayyid Zakzaky(H) wajen hidimtawa 'yan Abuja Struggle masamman masu Hannu da shuni, dama dukkan 'yan uwa Al-majiran Sayyid Zakzaky(H) muji tsoron Allah muma murinka yima 'yan Abuja Struggle hidima a koda yaushe dan koyida Jagoranmu Sayyid Zakzaky(H).
Sannan kuma hakan yazama manuniya dan tabbatarda cewa Sayyid Zakzaky(H) yana tareda 'yan Abuja Struggle sabida haka 'yan uwa mukwararo Abuja Struggle ko mu tura da tallafin kudin motar fita na kullum kullum ko abinci ko sabilin wanki da wanka Allah kataimaki masu koyi da Jagora wajen tallafawa 'yan Abuja Struggle.
#Criminal_Buhari_Free_Zakzaky_dole
11/05/2021
------Sa'id Haruna