Daga shafin Sa'id Haruna
A makon Qudus Zazzafar Muzaharar Free Zakzaky(H) da mai dakinshi malama Zeenatuddeen daga Area 1 Abuja, dukda 'yan uwa Al-majiran Sayyid Zakzaky(H) sunfito kamar kullum cikin izzah suna Kiran a gaggauta Sakin Jagoranmu Sayyid Zakzaky(H) wanda Gwamnati ta kashemai 'ya'ya 6 da Al-majiranshi sama da 1000 kuma tana tsare dashi cikin rashin lafiyar Harsasan da suka harbeshi shida mai dakinshi malam Zeenatuddeen.
Makon Qudus 'yan uwanda basu samu shigowa Qudus Abuja ba yakamata silara kaimi wajen tallafawa 'yan Abuja Struggle muddin suna da halin yin hakan sukakiyi to susukayi a sara Allah kataimaki masu taimakon 'yan Abuja Struggle Allah kaba 'yan uwanmu masu raunukan harbi lafiya da gaggawa Allah ka daukar mana fansa akan wannan bakin zalincin da akeyimana Allah kakwatomana 'yan uwanmu dake gidan yarin Kuje da gaggawa.
#Criminal_Buhari_Free_Zakzaky_dole
04/05/2021