Jami'an Tsaro Sun Mamaye Jami'ar Kasu Don Gudun Fitowar Dalibai Zanga-Zanga


 Ibrahim Musa Ya Rubuta:


Sojoji da sauran jami'an tsaro yanzu haka sun mamaye Jami'ar KASU, saboda gudun zanga-zangar dalibai kan nunnunka kudin makaranta fiye da kima.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post