Don Allah a Taimaka A Gayi Masu Wallahi Lokaci yayi Kuma Sai Nasha !!!

 

Mas'udu Dan Masani Shinkafi


Su Basu Gane ba, Kuma Antoshe musu Kofar da Zasu Gane, Kwakwalen su Kuma Ta Karfi ta Tsiya ammada Su Irin na  Dabbobi !!!

Har Yanzu Akwai Mutanen Da Komiye yafaru A Wannan Kasar Mudin ba Sigari aka karawa Kudi ba to Babu Abunda Ya Dame su Duk Yadda Suke Bauta Da Wahalar Rayuwa!!

#Dan masani

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post