Ankashe Mutanen Jihata !!!
Ankashe Mutanen Gari na, !!!
Ankashe Mutanen Kauyen mu !!!
Ankashe Dan ginmu da Iyayen mu, 'Yan Uwan mu, Kannen mu !!!
Duka ankashe man bani da Kowa Sai Allah 😭😭!!!
Wazai Taimake Ni ???
Wannan Bawon Allah Kadaine Nake da Kyakkyawa fata akanshi Shima Ankama shi antsare, Shi ne Ya Gayiman Gaskiya tunkafin Makiya Allah sufara kashe mu A Nigeria, Ku Saurari Abunda yake Fadi Kuma Yan Uwana Mutanen Nigeria Domin Kujiwa kunnuwan ku Acikin Vedion da yake Kasa 👇👇👇
Ana kashe Al'umma a yankin arewacin Nigeria amma saboda kwadayin mulki da rashin kishin wadanda kuke shugabanta ko magana kun kasa yi. #StopKillingNotherners #NothernLiverMatter
Mas'udu Dan Masani Shinkafi