DAYA DAGA CIKIN MAHARA DA AKA KAMA YA FASA KWAI.
Daya daga cikin wadanda El Rufa'i ya tura sukaima 'yan kungiyar Kwadago hari a Kaduna da aka kama yabayyana cewa dasu El Rufa'i yake an fani wajen kaima 'yan Shi'a hari in suna tarukansu na addini ko muzaharar asaki shugabansu Zakzaky a Kaduna .
Allah sarki wayasani ko dashi aka Rusamana markar ta kaduna har suka kashe 'yan uwanmu dake cikin markardin suka sace kayan cikinta.
Abin mamaki shine yau kuma sukafarwa Kungiyar Kwadago Allah yakara tonawa El Rufa'i asiri shida maigidanshi Crimila Buhari.
#Criminla_Buhari_Free_Zakzaky_dole
19/05/2021
Tags:
Labaran Duniya