Mun tuntubi wakilinmu, ya tabbatar mana da har yanzu suna ruwan wuta kan masu Muzaharar ba qaqqautawa, sun harbi mutum daya, zuwa yanzu ba'a tabbatar da mutane nawa ne suka kashe ba.
A jira cikakken labari anan gaba.
Tags:
#FREE_ZAKZAKY
A jira cikakken labari anan gaba.
Our website uses cookies to improve your experience. Learn more
Ok