Zanyi magana ne kan yan abuja struggle tabbas komai kagane dan gane da yan abuja struggle to dafawar allah (T) duk kan wani abu nasu dazakani dafawar ubanji ne shi ke musu komai cikin iyawarsa baza kagane ɗan abuja struggle yana cikin matsanancin haliba yakai ɗan uwa sai kaje abuja kaga yanda ake gudanar da rayuwa tun anan zaka san abuja struggle bayin kansubane daga Ubangijin da ya halicesune kawai.
Basu dawata kwanciyar hankali ga zukatansu dare ko rana suna cikin mawuyacin hali ne sanan kuma basu dawani in'gan taccan abuncu dazasuci wanda zai ƙaramusu kuzari atatare da rayuwarsu kai ɗan uwa abun idan nace zan faɗi komai wallahi babu daɗi ji ga yan abuja struggle.
Duk da halin da suke ciki narashin abunci wanda zasuci dangane da yanda suke gudanar da gudunmawa ga wannan addinin abunda zamuyi duba dashi kai duba da yanda suke gudanar da rayuwar azumi wallahi danaga yanda suke gudanar da shin ruwansu wallahi sai da na tausaya musu babu wani ingantaccan abunci ɗan abuncin da suke ci bai wuce ruwan shayiba da ɗan ƙosai.
Shisuke sha matsayin waɗanda sukai azumi gashi zaman abuja tabbas nashedaiku wajan yawaita ibadar dare nagani da idona bawai labari akabaniba naga yanda rayuwar take ɗan uwa.
Wacca gudun mawa zakaba waɗannan bayin, Allah wajan tallafawa rayuwarsu yakai ɗan uwa .. Allah yafutomana da jagoranmu damai ɗakinsa malama zeenatu
#freezakzaky
#freeummazenatu