Taƙaddamar Malam Audu Mai Hasidi da Malam Dauda Mai Qur'ani


 

Jiya da Karfe 6:40pm Malam Ladani Yana Kira Sallah Kawai Sai Malam Audu Ya Antaya Ruwa ya Buɗa Baki, Shiko Malam Dauda Yana Zaune Bai Sha ba Kuma Baice Komai ba, Kawai Malam Audu Yace ma Malam Dauda Ya Akai Lokaci Yayi Kai Baka sha Ruwa ba?


 Malam Dauda Yace ai Likoci Baiyi ba Yazan Sha Ruwa! Auda Yace Bakaji Ladan Yayi Kiran Magriba ba, Dauda Yace Naji, Amman ai Babu Inda Kace da Anyi Kiran Sallah Lokacin Shan Ruwa Yayi, Malam Audu Yace ma Malam Dauda Kai Kamar Bakayi Karatu ba, Shinkai Baji Wani Hadisi Annabi (S) Yace "Ku Gagawar Buɗa Baki ba, Kuma ku Jinkirta yin Sahur Kuma Ance Kuyi Sauri Buɗa Baki Kada Shedan Ya Riga ku Buɗe Baki


Malam Dauda Ya Tambayi Mallam Auda, Shin Dama Shedan Musulmi ne Yana Azumi Dama ? Malam Audu Yace A'a


Kuma Kace Kuyi Gaggawar Buda Baki kace Hadisi ne Ko Shin Hadisi Yana Karo da Ayar Qur'ani ? Kuma Idan Hadisi Yayi Daban Da Aya Wanne Ake Dauka? Yace Ayar Qur'ani Ake Ɗauka

Malam Dauda Yace Ai Naji Allah Ta,ala Yana Cewa a Cikin Qur'anin Sa Mai Tsarki "Ku Cika Azumin ku Zuwa Dare"

Malam Audu Yace LalleWannan Gaskiya Ne, Don Haka Daga Yau na Daina Gaggawar Buɗa Wannan Hadisi Baida Inganci Kuma Gaggawa Aiki Shedan ne, Kuma Na Yadda Maganar Manzo Bata Cin Karo data Allah


_Abin Lura:__Wannna Labari Nine Tsara kuma ga Gabatar Domin Tunadarwa


 __ Bin Salihu Garu Abah Zainab


𝙈𝙖'𝙖𝙨𝙪𝙢𝙖𝙝 𝙉𝙖𝙟𝙚𝙧𝙞𝙮𝙖 𝙉𝙚𝙬𝙨 𝙐𝙥𝙙𝙖𝙩𝙚

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post