Sauke Sabuwar wakar Zaharaddeen malami Mai Suna Ikirara

 


*IKRARI*


Wannan Jarumin matashin Mawaki yazo Da Salo na Burgewa da Kayatarwa...



Dannan Download Dinnan Dake kasa domin saukewa👇👇👇


In Bakasan Yadda Zaka Dauko Wakar ba ga yadda Zakayi Yanzu Zamu Nuna maka :-


Bayan Ka Danna Wannan Photon Wanda aka Rubutawa Sunan Download a Sama zai nunama Breeder da kakeson Kabude Wakar Kamar Yadda Zaka gani a Photon dake kasa 

Sai ka Danna zabinka aciki kanason ya budema ne a Drive ko a chrome , nidai na Zabi drive , Sai ka Zabi JUST ONCE, Ka Danna shi Zai Kawo ka Nan 
Sai ka Zabi email din da kakeso ka Shiga ka Dauko Wakar , Idan email Guda gareka Acikin Wayar Bazai nunama Haka Zai Tafi Dakai matakin gaba , Bayan Ka Danna OK, Zai Kawo ka nan

Bayan yakawo Nan sai kaje Wajen Dake da digagga uku Dinnan Inda Wannan Jan Airo din ya nunama Kana Danna shi Zai Kawo ka nan


Sai kaje kan Inda aka Rubuta DOWNLOAD A jikin Rubutun ka Danna shi , shikenan Zai Zata Fara sauka Acikin Wayarka 

Idan Hakan Zai Baka Wahala, kaje Kai Tsaye Acikin Group dinmu na Telegram ka Dauko ta yanzu ga LINK din group Dinnan a kasa


.

1 Comments


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post